14/11/2020 15:31

Simple Way to Prepare Favorite Sinasir, masa and egusi soup

by Connor Dean

Sinasir, masa and egusi soup
Sinasir, masa and egusi soup

Hey everyone, I hope you’re having an amazing day today. Today, I’m gonna show you how to make a distinctive dish, sinasir, masa and egusi soup. It is one of my favorites food recipes. For mine, I will make it a little bit tasty. This will be really delicious.

Sinasir, masa and egusi soup is one of the most well liked of current trending foods in the world. It’s simple, it’s quick, it tastes yummy. It’s appreciated by millions daily. They are fine and they look fantastic. Sinasir, masa and egusi soup is something that I have loved my whole life.

To get started with this recipe, we have to first prepare a few components. You can cook sinasir, masa and egusi soup using 20 ingredients and 20 steps. Here is how you cook it.

The ingredients needed to make Sinasir, masa and egusi soup:
  1. Take For sinasir
  2. Make ready 3 cups rice (shinkafan tuwo)
  3. Make ready Half cup sugar
  4. Make ready 1 table spoon yeast
  5. Take 1 bulb onion
  6. Get Pinch potash
  7. Make ready 1 cup oil for frying
  8. Take For the egusi soup
  9. Prepare 1 cup egusi and cray fish (grinded)
  10. Make ready 3 medium smoked fish
  11. Prepare Cow skin /kpomo (boiled)
  12. Take 1 teaspoon salt
  13. Prepare 4 knoor chicken cubes
  14. Prepare 1 teaspoon curry
  15. Take 3 medium size tatashe
  16. Take 4 large scotch bonnet
  17. Prepare 1 big tomato
  18. Get 1 bulb onion
  19. Take 1 cup vegetable/palm oil
  20. Get leaves Spinach
Steps to make Sinasir, masa and egusi soup:
  1. Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas.
  2. Bayan kin gyara zaki zuba ruwa ki wanke ta yadda ya kamata sai ki cire rabin cup daya daga cikin cup 4 ki tafasa rabin
  3. Sannan saikin zuba ruwa akan sauran cup 3 da rabi ki barta ta jiqa zuwa kamar 2-3 hours
  4. Bayan ta jiqa zaki ga ta sake fari sosai kamar haka👇
  5. Sai ki dauko rabin cup da kika tafasa ki hade su ki markada
  6. Bayan kin markada saiki kawo yeast din ki 1 table spoon ki juye a kai kiy mixing sosai sannan ki rufe shi zuwa awa 1 ko biyu, karki bar yeast ya dade a ciki yana saka sinasir ya kwanta yaqi tashi sosai
  7. Bayan kin dauko indai ya tashi zakiga qullun ki yayi saqa kamar haka👇
  8. Da ga nan saiki gauraya shi za kiga yayi kauri idan da buqatan qara ruwa sai ki qara amma anaso ya danyi kauri saboda kar ya cabe wajen suya
  9. Sai ki yayyanka albasan ki ki wanke ki juye akan qullun ki ki mixing.
  10. Sannan sai kisa sugar kiy mixing anan in qullun ki yayi tsami sai kisa kanwa amma kadan zakisa, sai kiy mixing gaba daya daga nan sai suya.
  11. Zaki dauko non stickfrying pan dinki ki dora a wuta kisa mai kadan sannan ki deba qullun da ludayi ki zuba, amma kisa wuta kadan saboda ya nuna ta ko ina.
  12. Da zaran yayi zakiga saman ba sauran qullun yayi saqa sosai kamar haka 👇
  13. Sai ki cire sinasir din ki yayi👍.
  14. Egusi soup kayan da kike buqata sune kamar haka👇 zaki hade tatashe taruhu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi ha wadatar
  15. Bayan kin wanke smoked fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano ki yanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban
  16. Already kin tafasa kpomo/cow skin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi a hankali ki rage wuta kar ya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan saiki dauko ruwan tafasan kifin kina sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juye shi gaba daya.
  17. Sannan sai ki kawo knoor dinki ki daka shi ki juye kisa salt ki gauraya saiki juye kifin da cow skin/kpomo din cikin miyan ki
  18. Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen alayyahun ki ki wanke shi sosai sannan ki yayyanka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita
  19. Daga nan zaki juye shi cikin miyan ki ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe karki bar alayyahun ya dahu shikenan.
  20. Sinasir 👍

So that is going to wrap this up with this special food sinasir, masa and egusi soup recipe. Thanks so much for reading. I’m confident that you will make this at home. There is gonna be more interesting food at home recipes coming up. Remember to save this page in your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!


Present by Here are the four easy international recipes you must try. © Copyright 2021. All Rights Reserved